ADPlusHausa | Podcast artwork

Social Sciences · ADPlusHausa | Podcast

ADPlusHausa | Podcast

by ADPlusHausa | Podcast

Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.

Latest episodes

Showing 20 · updated from the feed

57 | SHIN AURE MAKABATAR SOYAYYA NE? | MAL. LAWAN ADAM GIGINYU

IYALI SU NE GINSHIƘIN AL’UMMA; IDAN GIDA YA GYARU, AL’UMMA MA ZA TA SAMU GYARA. GINA IYALI NAGARI BA YA TSAYAWA GA SAMUN KUƊI KO ZAMA TARE KAWAI, A’A, YANA BUƘATAR SOYA

Aug 23
3 h 40 min

56 | SHIN RASHIN TARBIYYA NE KE RUSHE SHUGABANCI A NAJERIYA DAMA AFRIKA? | PROF. USMAN BUGAJE

“Shugabanci na Gari a Tsarin Dimokuraɗiyya.” Shugabanci ba mulki kawai ba ne, illa amana ce, nauyi ne, da kuma hidima ga jama'a. A tsarin dimokuraɗiyya, ana bai wa 'yan ƙ

Aug 9
45 min

55 | ZUBA JARI A TSARIN MUSULUNCI DA ABIN DA YA KAMATA KA SANI | DR. NABIL BELLO SA'ID, MD KONOOZ

A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba. A wannan

Jul 26
3 h 43 min

54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA

MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi man

Jul 12
2 h 08 min

53 | YAƘI KO SULHU? MAKOMAR RIKICIN IRAN, AMURKA DA ISRA'ILA | DR. RAYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA

Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya? -------------------------------------A yau duniya na ci gaba da

Jul 5
3 h 45 min

ME KE FARUWA A KASASHEN SAHEL (NIGER, MALI DA BIRKINA FASO) | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA

TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI

Jun 28
16 min

52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST

Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi

Jun 14
3 h 41 min

51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM

“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI” Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai? Domin tatta

Jun 8
3 h 50 min

50 | SANA'AR JARI BOLA A DUNIYA | ENGR. ALIYU SABO YA KASAI | BABBAN MAI SANA'AR JARI BOLA

Sana’ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana’o’in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a

May 17
4 h 21 min

49 | YAƘIN ISRA'ILA DA IRAN DA KUMA NAHIYAR AFRICA | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA | BUK, KANO

A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN: • ASALIN RIKICIN. • TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN. • YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA

Dec 8 2025
2 h 58 min

48 | WATA DA'AWAR SAI DA MUKABALA | IMAM ADAM IDIRS DUMI | KUNGIYAR KWARARRU MASU DA'AWA (PDM)

TATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA’AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WA

Dec 1 2025
2 h 43 min

47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA

SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA,

Nov 3 2025
2 h 08 min

46 | IZALA DAGA TUSHE (01) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN

Oct 19 2025
2 h 18 min

45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple

Sep 1 2025
1 h 28 min

44 | SHEKARA 3 A GIDAN YARI DA ABINDA YA FARU DA NI | DR. MUHAMMAD NAZIF YUNUS | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA

Jul 27 2025
4 h 04 min

43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAH

Jun 12 2025
1 h 22 min

42 | NA ROKI ALLAH SAMUN DAMAR ZUWA HAJJI KO UMRA KUNA NA SAMU | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU

Jun 12 2025
1 h 10 min

41 | KUDIN HAJJI A 1982 NAIRA 7K NE | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU

Jun 1 2025
1 h 07 min

ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA

SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CI

Mar 29 2025
27 min

ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA

SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CI

Mar 29 2025
26 min

Chart positions

Where ADPlusHausa | Podcast ranks today in each Apple Podcasts chart (US, Sep 29, 2026).

#135 NEW Social Sciences US

More podcasts like ADPlusHausa | Podcast

Popular shows in Social Sciences, for your next listen.

Browse charts by category

Daily updated Apple Podcasts rankings for the United States.

About ADPlusHausa | Podcast on Reason.fm

Here you find the Apple Podcasts chart positions of ADPlusHausa | Podcast, its latest episodes to listen to directly, and reviews from listeners. Rankings are updated daily for the United States.

Contact

Questions or issues? Reach us at hello@reason.fm

0:000:00